ha_tq/rom/08/20.md

206 B

Zuwa menene za a cece hallita ?

Za a cece hallita zuwa ga 'yancin daukakar 'ya'yar Allah.

Wani irin bauta ne hallitar ke ciki a wannan zamani?

Hallitar na karkashin bautar lalacewa a wannan zamanin.