ha_tq/rom/08/11.md

146 B

Ta yaya ne Allah yake ba da rai ga wanda ya ba da gaskiya?

Allah na ba wa mai ba da gaskiya rai ta wurin Ruhunsa da ke rayuwa a cikin mai bin.