ha_tq/rom/08/09.md

118 B

Menene mutanen da ba na Allah ba suka rasa?

Mutanen da ba na Allah ba ne, ba su da Ruhun Almasihu a raye cikin su.