ha_tq/rom/08/06.md

123 B

Menene dangantakar halin mutumtaka da Allah da kuma Shariya?

Halin mutumtaka na gãba da Allah kuma ba ya bin Shariyar.