ha_tq/rom/08/03.md

277 B

Menene ya sa Shariya ta kasa 'yantar da mutane daga ƙa'idar zunubi da mutuwa?

Shariyar ta kasa domin shariyar ta wurin mutumtaka ta raunana.

Menene waɗanda suke tafiya ta Ruhu suna ƙwallafa ran su ga?

Waɗanda suke tafiya ta Ruhu na ƙwallafa ransu ga abubuwan Ruhu.