ha_tq/rom/07/19.md

167 B

Wadanne Ka'idodi ne Bulus ya samu ke aiki a cikin shi?

Bulus ya sami ka'idodi in cikin shi da yake so su yi abun da ke mai daidai, amma mugunta zahiri na ckin shi.