ha_tq/rom/07/15.md

167 B

Menene ya ke sa Bulus ya amince da doka cewa dokar tana da kyau?

A lokacin da Bulus ya na yin abubwan da ba ya so ya yi, ya na amincewa da dokar cewa tana da kyau.