ha_tq/rom/07/04.md

270 B

Ta yaya ake mai da da masubi matattu ga doka?

Ana mai da masubi matattu ga doka ta wurin jikin Almasihu.

Bayan da aka mai da ma su bi matattu ga doka, menene ma su bi suna iya yi?

Bayan da aka mai da su matattu ga doka, masu bi suna iya zama haɗadu da Almasihu.