ha_tq/rom/07/02.md

291 B

Menene tsawon lokacin da mace mai aure take karkashin dokan aure?

Mace mai aure tana karkashin dokan aure har sai mijin ta ya mutu.

Menene mace mai aure take iya yi a lokacin da ta sami yanci da ga dokan aure?

A lokacin da ta sami yanci daga dokan aure, mata za ta iya yin wani aure.