ha_tq/rom/05/20.md

169 B

Me ya sa shari'a ta shigo tare?

Shari'a ta shigo tare domin mai yiwuwa laifi ya yawaita.

Menene ya yawaita fiye da laifi?

Alherin Allah ta yawaita fiye da laifi.