ha_tq/rom/05/10.md

174 B

Wane dangataka ne marasa bi suke da shi da Allah kafin su sami sulhu da Allah ta wurin Yesu?

Marasa bi abokan gaba ne na Allah kafin su sami sulhu da Allah ta wurin Yesu.