ha_tq/rom/05/08.md

349 B

Ta yaya ne Allah ya ke tabbatar da kaunarsa zuwa gare mu?

Allah ya na tabbatar da kaunarsa zuwa gare mu, domin yayin da muke masu zunubi, Almasihu ya mutu domin mu.

A kasancewan gaskatawan mu daga jinin Almasihu, daga menene masu bi su ka sami ceto?

A kasancewan gaskatawan mu daga jinin Almasihu, ma su bi suna samin ceto daga fushin Allah.