ha_tq/rom/03/27.md

134 B

Menene matsayin da ayukkan doka su ke da shi a barata?

Mutum ya kan sami barata ta wurin bangaskiya ne ba tare da ayukkan doka ba.