Domin wace manufa ne Allah ya yi tanadin Almasihu Yesu.
Allah ya yi tanadin Almasihu Yesu domin gafara ta wurin bangaskiya a cikin jininsa.
Menene Allah ya nuna wa dukka da ya faru ta wurin Yesu Almasihu?
Allah ya nuna cewa shine wanda ya ke wajaba kowa domin bangaskiya a cikin Yesu.