ha_tq/rom/03/19.md

168 B

Wanene za a wajaba ta wurin ayukkan doka?

Babu wani da za a wajaba ta wurin ayukkan doka.

Menene ya ke zuwa ta wurin doka?

Sanin zunubi yana zuwa ta wurin doka.