ha_tq/rom/03/11.md

134 B

Bisa ga abinda aka rubuta, wanene ya gane ya kuma nemi Allah?

Bisa ga abin da ya ke a rubuce, ba wanda ya gane ya kuma nemi Allah.