ha_tq/rom/02/28.md

242 B

Wanene Bulus ya ce bayahude ne na gaskiye?

Bulus ya ce bayahude na gaskiye bayahude ne a zuciya wanda ya ke da kaciyar zuciya.

Daga wanene bayahude na gaskiye ya ke karban yabo?

Bayahude na gaskiye ya na karban yabo da ga wurin Allah.