ha_tq/rom/02/25.md

349 B

Ta yaya Bulus ya ce kaciyar mutum take iya zaman rashin kaciya?

Bulus ya ce kaciyar mutum tana iya zaman rashin kaciya idan mutumin mai karya doka ne.

Ta yaya Bulus ya ce rashin kaciyar mutumi ba'al'umme yake iya zama mai kaciya?

Bulus ya ce rashin kaciyar mutumin al'umme ya na iya zaman kaciya idan wannan mutumin ya na ajiye umarnin doka.