ha_tq/rom/02/23.md

179 B

Me ya sa a ke ƙasƙantad da sunan Allah a tsakanin al'ummai domin mallaman yahudawa na doka?

Ana ƙasƙantad da sunan Allah domin mallaman Yahudaawa na doka suna karya dokar.