ha_tq/rom/02/21.md

332 B

Wane kalubale ne Bulus ya ke ba wa Yahudawa wadanda suke jingina a kan doka suna kuma koya wa wasu?

Bulus ya kalubalence su yana cewa idan suna koya wa wasu doka, suma su koya wa kansu.

Wane zunubai ne Bulus ya ambaci cewa mallaman Yahudawa na doka su dena yi?

Bulus ya na ambatan zunuban sata, zina, da kuma sata a haikali.