ha_tq/rom/02/10.md

195 B

Ta yaya ne Allah ya ke nuna rashin son kai a cikin hukuncinsa tsakanin Yahudawa da 'yan Girkanci?

Allah ba ya nuna son kai domin wadanda suka yi zunubi, Yahudawa ko 'yan Giriki za su halakka.