ha_tq/rom/02/05.md

334 B

Menene mutanen da suke da taurin kai, da zuciya marasa tuba suke ajiye wa kansu?

Wadanda suke da taurin kai, da zuciya marasa tuba suna ajiye wa kansu fushi domin ranar shari'an adalci ta Allah.

Menene wadanda suke yin ayukkan adalci a ko yaushe za su samu?

Wadanda suke ayukkan adalci a ko yaushe za su sami rai na har abada.