ha_tq/rom/02/01.md

383 B

Me ya sa wasu mutane basu da uzuri a cikin hukuncin da su ke yi?

Wasu mutane ba su da uzuri a cikin hukuncin da su ke yi domin abubuwan da suke hukuntawa a wasu suma suna yin wannan abubuwa da kansu.

Ta yaya ne Allah ya ke hukuncinsa a lokacin da yake hukunta masu yin rashin adalci?

Allah ya na hukunci sa a hanyar gaskiya a lokacin da yake hukunta wadanda ba su yin adalci.