ha_tq/rom/01/32.md

342 B

Menene masu mugayen hankali suke ganewa game da sharadin Allah?

Wadanda suke da mugayen hankali suna gane cewa wadanda suke yin wadannan abubuwa sun cancanci mutuwa.

Ko da shike wadanda suke da mugayen hankali sun gane sharadin Allah, menene suke cigaba da yi?

Sun cigaba da yin abubuwa marasa adalci, sun kuma amince da ma su yin su.