ha_tq/rom/01/26.md

180 B

Ga wane so na jiki ne wadannan mata da maza suna kwadayi a cikin sha'war jikinsu?

Matan nan suna ƙwadayin sha'awar jikin juna, mazajen kuma suna ƙwadayin sha'awar jikin juna.