ha_tq/rom/01/24.md

234 B

Menene Allah ya ke yi ga waɗanda suke musayar daukakansa domin kammanin halakkakun mutane da kuma dabbobi?

Allah ya na ba da su ga sha'awar jikin su da na zuciyarsu domin rashin tsabta, domin jikinsu ta kaskantad dasu a cikin su.