ha_tq/rom/01/20.md

270 B

Ta yaya ne abubbbuwan da suke a boye game da Allah suke nan a bayyane?

Abubbuwan da suke a boye game da Allah suna a bayyane ta wurin abubbuwan da aka halitta.

Menene halayen Allah da ke a bayyane?

Ikon Allah na har abada da kuma siffar Allah suna nan a bayyane.