ha_tq/rom/01/18.md

235 B

Menene mugaye da marasa adalci su ke yi koda shike dukka abubuwan da ke sane game da Allah yana a bayyane garesu?

Mugaye da marasa adalci suna kin gaskiya ko da shike dukka abubbuwan da ke sane game da Allah ya na a bayyane garesu.