ha_tq/rom/01/08.md

156 B

Domin menene Bulus ya ke godiya game da masubi na kasar Roma?

Bulus na yi wa Allah godiya domin suna shellar bangaskiyarsu ko ina a cikin dukkan duniya.