ha_tq/rom/01/04.md

299 B

Ta wurin wane taro ne aka bayyana Yesu ya zama Ɗan Allah?

An bayyana Yesu Ɗan Allah ta wurin tashi daga matattu.

Domin wace manufa ne Bulus ya kari Alheri da kuma almajiranci da ga Almasihu?

Bulus ya karbi alheri da kuma almajiranci domin biyayyansa na bangaskiya daga cikin dukka kasashe.