ha_tq/rev/21/23.md

128 B

Menene ya zama tushin haske a sabuwar Urushalima?

Tushin haske a sabuwar Urushalima shi ne ɗaukakar Allah da na Ɗan Ragon.