ha_tq/rev/21/09.md

138 B

Menen amaryan, matan Ɗan Ragon?

Amaryan, matan Ɗan Ragon,ita ce tsarkaƙiyan brinin nan Urushalima, yana fitowa daga sama gun Allah.