ha_tq/rev/21/07.md

180 B

Menene ya faru da masu da marasa bangaskiya, masu fasikanci da masu bautar gumaka?

Marasa bangaskiya, masu fasikanci da masu bautar gumaka suna da wurin su a cikin tafkin wuta.