ha_tq/rev/21/03.md

178 B

Ina ne murya daga kursiyi ya ce Allah yanzu zai zauna?

Muryan ya ce yanzu Allah zai zauna da yan adam.

Menene yanzu ya wuce?

Mutuwa, makoki, kuƙa, da zafi yanzu ya wuce.