ha_tq/rev/21/01.md

308 B

Menene ya cika gurbin sama na farko da ƙasa?

Sabuwar sama da ƙasa ya cika gurbin sama na farko da ƙasa.

Menene Yahaya ya gani da ya faru da sabuwar sama da ƙasa?

Yahaya ya ga sabuwar sama da ƙasa ya shuɗe.

Menene ya sauko daga sama?

ƙasa mai tsarki, sabuwar Urushalima, ya sauko daga sama.