ha_tq/rev/19/19.md

235 B

Menene dabban da sarakan duniya suna shirin yi?

Suna shiri su yi yaƙi da kalmar Allah da sojojin sa.

Menene ya faru da dabban da annabawan aƙarya?

Dukka dabban da annabawan aƙarya an jefa su a cikin tafkin farar wuta mai ci.