ha_tq/rev/19/14.md

270 B

Ta yaya Kalmar Allayh ya buga al'umman ƙasa?

Daga bakin kalmar Allah wani kakkaifan tokobi ke fitowa wanda zai sare al'ummai.

Menene ke rubuce akan rigan kalmar Allah har zuwa cinya tasa?

Akan regan sa da cinyar sa an rubuta, "sarkin sarakuna da Allahn alloli".