ha_tq/rev/19/07.md

284 B

Don me yasa muryan ya ce wa bayin Allah su yi murna da farin ciki matuƙa?

An gaya wa bayin Allah su yi murna domin bikin auren Ɗan Ragon ya zo.

Da me aka shirya amaryan Ɗan Ragon?

An yi wa amaryan shiri da lilin mai kyau, wanda shine aikin adalcin tsarkaka na mutanen Allah