ha_tq/rev/19/01.md

297 B

Menene murya mai ƙarfi ya ce game da sharian Allah

Murya mai karfin daga sama ya ce shari'an Allah gaskiya ne kuma daidai ne.

Don me Allah ya yi wa babban karuwan shari'a

Allah ya yi wa babban karuwan nan shari'a domin ta ƙazantar da duniya da fasikanci ta kuma zub da jinin bayin Allah.