ha_tq/rev/18/14.md

148 B

Menene Babila ta sa tsammani, da ta ɓace a cikin sa'a ɗaya?

Babila ta jima da zama abu mai daɗi da daraja, wanda ta ɓace a cikin sa'a ɗaya.