ha_tq/rev/18/09.md

327 B

Don me ya sa sarakuna da masu yin ciniki da hafsoshi jiragai, su tsaya da nesa daga Babila a lokacin shari'an ta?

Sun tsaya da nesa saboda suna tsoron azabar ta.

Yaya sarakuna da masu ciniki suka yi sa'anda suka gan shari'an Babila?

sa'anda sarakuna da masu ciniki suka gan shari'an Babila, sun yi kuka da ihu bisan ta.