ha_tq/rev/17/12.md

196 B

Menene kawunan dabban guda goma?

kahonnen goma sarakai goma ne.

Menene sarakan da dabban zasu yi idan hankalin su ta zama ɗaya

idan hankalin su ta zama ɗaya, za su yi yaki da Ɗan Ragon.