326 B
326 B
Menene ya faru sa'anda aka zuba tasar fushin Allah na bakwai?
Babban murya ta ce, "an gama!" sa'annan ga walkiya, aradu, da rawar ƙasa.
A wannan lokacin, Me Allah ya kira ya mai da hankali akai ya yi?
A wannan lokacin, Allah ya kira ya mai da hankali akak Babila mai girma, sai ya bawa Babila kwafi cike da fushin sa.