ha_tq/rev/16/08.md

186 B

Menene ya faru sa'anda aka zuba tasar fushin Allah na hudu?

Rana ya babbaka mutanen da wuta.

Ta yaya mutane suka amsa wa bala'in?

Wadannan basu tuba ba ko su ba wa Allah daukaka.