ha_tq/rev/16/02.md

132 B

Menene ya faru sa'anda aka zuba tasar fushin Allah na farko?

Mumunar miki suka fito a jikin mutanen wanda suke da alamar dabban.