ha_tq/rev/15/07.md

237 B

Menene aka bawa mala'ikun nan bakwai?

An bawa mala'ikun nan bakwai tasa cike da fushin Allah.

Har zuwa yaushe ne ba wanda zai shiga cikin wuri mafi tsaƙi?

Har sai bala'in nan bakwai sun cika, ba wanda zai shiga wuri mafi tsaƙi.