ha_tq/rev/14/14.md

244 B

Wanene Yahaya ya gani ya na zaune a kan gajimaren?

Yahaya ya gan wani kamar Ɗan Mutun ya na zaune a kan gajimare.

Menene wanda ya zauna akan gajimare yake yi?

Wanda ya zauna akan gajimaren ya waina laujen sa domin ya yi girɓin duniya.