ha_tq/rev/14/06.md

361 B

Ga wanene mala'ika ya ba da madowamiyar sako mai kyau?

Mala'ikan ya bada madowamiyar sako mai kyau ga kowane al'ummai, kabila, harshe, da mutanen duniya.

Wane lokaci ne mala'ikan ya ce ya zo?

mala'ikan ya ce lokacin sari'an Allah ya zo.

Menene mala'ikan ya gaya wa mazaunin duniya su yi

Mala'ikan ya gaya masu su ji tsoro Allah su kuma bashi daukaka