ha_tq/rev/14/03.md

290 B

Wanene suka isa su koyi sabuwar waka da aka raira a gaban kursiyin?

144,000 kawai wanda aka cice su daga duniya suka iya koyin wakar.

Wanda aka cece su amasayi 'yaya Allah na fari da kuma Ɗan Ragon.

144,000 marasa laifi aka cece su a masayin 'yaya Allah na fari da kuma Ɗan Ragon.