ha_tq/rev/13/11.md

345 B

Wane irin magana ne da kaho sauran dabbar suke da shi?

Sauran dabbar suna da ƙaho kamar Ɗan Ragon suna kuma magana kamar diragon.

Daga ina sauran dabbar suka fito da Yahaya ya gani?

Sauran dabban sun fito daga ƙasa.

Menene sauran dabban suka sa mazaunin duniya su yi?

sauran dabban su sa mazaunin duniya su bautawa dabba na farko.